Bulleh Shah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Uch (en) , 1680 |
Mutuwa | Kasur (en) , 22 ga Augusta, 1757 |
Karatu | |
Harsuna | Harshen Punjab |
Sana'a | |
Sana'a | mai falsafa, marubuci da maiwaƙe |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Syed Abdullah Shah Qadri wanda aka fi sani da Bulleh Shah (1680-1757), masanin falsafar Islama ne na Punjabi kuma mawaƙin Sufi, wanda ake ɗauka a matsayin "Uban Wayewar Punjabi". Ya kasance mai kawo sauyi kuma ya yi magana a kan manyan cibiyoyin addini, siyasa da zamantakewa. Malaminsa na farko na ruhaniya shine Shah Inayat Qadiri, waliyyi Sufi na Lahore. Ya kasance daga cikin al’ummar Sayyid, wadda aka amince da ita a matsayin zuriyar Manzon Allah Muhammad.[1][2][3]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search